iqna

IQNA

IQNA - Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya a Falasdinu, Francesca Albanese, a yau Juma'a ta yi Allah wadai da harin da gwamnatin sahyoniyawan ta ke kai wa a wuraren ibada da kuma wulakanta masu tsarkin addini a zirin Gaza, tare da yin kira da a kakaba takunkumi kan wannan gwamnati.
Lambar Labari: 3491754    Ranar Watsawa : 2024/08/25

A wata tattaunawa ta wayar tarho da ministan yakin gwamnatin sahyoniyawan Lloyd Austin ya yi magana game da harin ramuwar gayya da Iran ta kai kan Isra'ila inda ya bayyana cewa Washington ba ta neman tada zaune tsaye.
Lambar Labari: 3490992    Ranar Watsawa : 2024/04/15

Don mayar da martani ga kona Alqur’ani;
Tehran (IQNA) Al'ummar Turkiyya sun taru a gaban ofishin jakadancin kasar Sweden da ke Ankara inda suka gudanar da karatun kur'ani mai tsarki a matsayin martani ga kona kur'ani mai tsarki da wani dan kasar Denmark Rasmus Paloden ya yi a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3488552    Ranar Watsawa : 2023/01/24

Teharn (IQNA) kakakin rundunar sojin Sudan ya sanar da cewa ministan tsaron kasar Jamaluddin Umar ya rasu.
Lambar Labari: 3484655    Ranar Watsawa : 2020/03/25